Tomatir yay tsada!Aiko maigida yace ayi spaghetti din babu tomatir.Kun san mutiniyar ku💃💃da guda na tashi na shiga kitchen.Kuma yayi dadi sosai.💃💃💃#diaryofanortherncook #chefrajah #FoodTok #foodtiktok #foodtiktok #explore #Foodie #hausatiktok
Daga piya sai whipped cream sai ruwa kadan.Wayyyo… wani abu wai dadi kan dadi💃💃💃.Sai kin siya @Buchymix blender zaki gane gaskiya girke girke da dadi sosai😂😂. #diaryofanortherncook #chefrajah #FoodTok #foodtiktok #explore #Foodie
Yau ga Rajah ta ku a garin Abuja. Kunsan ni kullum sauki nike nema wa yan aji na💃💃💃Sabida haka,in kana ko kina abuja kuma kuna neman kaji manya masu arha a farashin 4700 naira,toh ku kira wannan lambat +234 803 871 4685. .kar ku mance ku ce musu daga page dina kuka gani.💃💃💃 Aci dadi lahiya💃💃💃 #diaryofanortherncook #FoodTok #foodtiktok #chefrajah #explore #explore #food
Mutane ashirin da biyat daga kasashen Africa guda goma sha biyat sun sani dafa jollof rice da suyar kaza.💃💃💃💃Naji dadi domin sun ji dadi.💃💃💃💃#foodies #FoodTok #hausatiktok #chefrajah #explore #explore #food #diaryofanortherncook #Foodie
Ga fa juice na sallah mai bala’in dadi.🔥🔥Kuma da arha. Kankana 700 mangoro 500 mai zaki sosai. Kai munji dadin wanga abinga 😂😂💃💃 ku tabbatar kun Nayi amfani da juice din @Buchymix #gwada#chefrajah #diaryofanortherncook #hausatiktok #FoodTok #hausatiktok #foodtiktok #explore #Foodie
Ina kyawawan ajin nan masu son abu mai kyau amma ba su da kudi?? Toh..@TEMU sunce in gaya muku, kuyi downloading din Temu app, ku je wurin search,abu mai kama da gilashi, Sai ku saka code:dwk5672 domin samun abubuwa kala kala kyauta.💃💃💃 in kan san mai bukata?ki aika mata wannan video.Ni chef Rajah ina miki godiya ta zuwa gare ku yan Albarka. #foodies #FoodTok #chefrajah #chefrajah #hausatiktok #explore #food #temufinds
Yau sinasir mukai.kafin ki ce kobo ta kare.😂😂😂😂 nayi amfani da blender ta @Buchymix 💕💕#chefrajah #diaryofanortherncook #hausatiktok #FoodTok #foodtiktok #explore #foodtiktok
Kingaji da masa da sinasir ga Sallah? Toh ga funkasau da cabbage sauce ku gwada: 4 cups Fulawa 3 tablespoons sugar 1 teaspoon salt 1 teaspoon garlic yaji 1 tablespoon yeast 1 1/2 cup water da kadan Aci dadi lafiya💕💃💃💃#chefrajah #diaryofanortherncook #hausatiktok #FoodTok #foodtiktok #explore #Foodie